Wasanni
Wani ɗan wasan gaba na tawagar kwallon kafa ta kasar Faransa, Mahamadou Diawara, ya fice daga tawagar saboda an haramta wa ƴan wasa Musulmi yin azumi.
Bayan kammala wasannin 'yan 16 a gasar cin kofin zakarun Turai ta UEFA Champions League, yanzu kuma an iso matakin kwata final. Arsenal za ta kara da Bayern Munich.
Tsofaffin 'yan wasan Najeriya akalla biyar ne suka nuna sha'awar neman zama kocin tawagar Super Eagles bayan kwantiragin Jose Peseiro ya kare a kwanakin baya.
Mai horas da 'yan wasan Najeriya Super Eagles, Jose Peseiro, ya kammala aikinsa a matsayin mai kocin ƴan kwallon ƙasar nan bayan kwantiraginsa ya kare jiya Alhamis.
'Yan wasan Najeriya sun taka rawar gani a gasar AFCON da aka gudanar a kasar Ivory Coast, wannan rahoto ya tattaro wadanda suka fi samun kudi a kungiyoyinsu.
Ba Paul Pogba ne na farko a harkar kwallon kafa da ya taba amfani da sinadaran karin kuzari ba, akwai wasu ‘yan wasan kwallon da aka taba kamawa da irin laifin.
An dakatar da 'dan wasan Juventus, Paul Pogba daga buga kwallon ƙafa na tsawon shekara hudu bisa samunsa da laifin amfani da sinadarai masu kara kuzari.
Hukumar kwallon kafa ta kasar Saudiyya ta dakatar da dan wasan kungiyar Al Nassr, Cristiano Ronaldo kan nuna rashin da'a yayin wasa a karshn mako.
A tsawon lokaci, an samu wasu 'yan wasan kwallon kafa da aikata laifuka daban-daban a wajen wajen filin wasa kuma an yanke musu hukunci bisa doka.
Wasanni
Samu kari