Labarai
Shugabannin APC a gundumar Galadima sun kori shugaban jam'iyyar, Tukur Danfulani daga mukaminsa kan wasu zarge-zarge da suka haɗa da nuna wariya.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III, ya yi magana kkan matsalar rashin tsaro da ta addabi kasar nan wacce ta ki ci ta ki cinyewa.
Wasu manya-manyan jami’an sojin kasar nan guda 29 sun yi ritaya bayan kamamala aiki da rundunar sojojin Najeriya. Sun kammala aiki ne ana tsaka da rashin tsaro.
Sheikh Adamu Muhammad Dokoro ya ce malaman da suka tallata APC su ankarar da shugabanni. A jawabin da ya yi a majalisin karatun, ya yi kira ga Bola Tinubu.
Wasu 'yan bindiga sun farmaki wani matashi ma'aikacin hukumar FIRS, Khalid Bichi a Maitama da ke birnin Abuja inda suka bindige shi har lahira nan take.
Mun jero matakai da ake gani masu daci da gwamnati ta dauka da suka kara jefa talaka a kunci. Tun daga watsar da tsarin tallafin fetur, Bola Tinubu ya fara gasa kowa
Kima da darajar Naira yana faduwa war-wasa a makon nan. Akwai karancin daloli a kasuwannin bayan fage da bankuna, wannan ya tilasta faduwar kimar Naira a Najeriya.
Tsohon Ministan wasanni a mulkin Muhammadu Buhari, Solomon Dalung ya koka kan yadda aka yi watsi da shi a asibitin Jos kan N80,000 kacal wanda likita zai duba shi.
Rundunar sojojin Najeriya ta mika dalibar Chibok da suka ceto ga gwamnatin jihar Borno a jiya Alhamis. Rundunar ta ce za ta cigaba da kokarin ceto sauran.
Labarai
Samu kari