Labaran Kannywood

Labaran Kannywood from hausa.naij.com

Mutuwar kasko: Wani jarumin kare ya mutu bayan kashe micijin da zai cutar da maigidansa

Dandalin Kannywood: Babu macen da ta kai 'yar fim dadin aure - Jaruma Ladidi Tubeless

Daya daga cikin fitattun jaruman nan na masana'antar shirya fina-finan Hausa na Kannywood mai fitowa a matsayin uwa wadda Ladidi Abdullahi amma wadda aka fi sani da Ladidi Tube less ta yi ikirarin cewa duk duniya babbu mace mai da

Dandalin Kannywood: Babu macen da ta kai 'yar fim dadin aure - Jaruma Ladidi Tubeless
Dandalin Kannywood: Auren Sadiya Kabala ya zo

Shahararriyar jaruma wace tauraronta ke haskawa a farfajiyan shirya fina-finan Hausa, Sadiya Kabala na shirin yiwa dandalin bankwana. Jarumar dai zata amerce ne a ranar Asabar din wannan mako wanda yayi daidai da 14 ga wata.

Dandalin Kannywood: Auren Sadiya Kabala ya zo
Bani da kawa a kannywood – Umma Shehu

Bani da kawa a kannywood – Umma Shehu

Shahararriyar jaruma wacce tauraronta ke kan haskawa a dandalin shirya fina-finan Hausa, Umma Shehu ta bayyana alakarta a farfajiyar Kannywood. A cewarta bata da wata da ta rika a matsayin kawa a masana’antar saboda bata son bacin

Bani da kawa a kannywood – Umma Shehu
Abubuwa 5 da ya kamata ka sani game da ‘Dangote yayin da ya cika shekaru 61

Mun kawo maku tarihin kasuwanci da rayuwar ‘Dan kasuwan Duniya Aliko Dangote. Ya kamata jama’a su san shin wai wanene Dangote don haka mu ka tsakura kadan daga cikin tarihin sa bayan ya cika shekaru 61 da haihuwa.

Abubuwa 5 da ya kamata ka sani game da ‘Dangote yayin da ya cika shekaru 61
Dandalin Kannywood: Ni da duk wadanda na isa da su ba zamu sake zabar Buhari ba – Abubakar Sani

A cewarsa, nuna cewar zai sake takara ba shi ke nufin cewa dole ne shugaba Buhari ya yi nasarar lashe zabe a 2019 ba. Sannan kuma cewa kamar yadda shugaban kasar keda yancin sake takara haka kowa keda yancin zabarsa ko akasi.

Dandalin Kannywood: Ni da duk wadanda na isa da su ba zamu sake zabar Buhari ba – Abubakar Sani
Dandalin Kannywood: Umar M. Shariff yafi kowani mawakin Hausa kyau da daukar wanka (hotuna)

Rahotanni sun kawo cewa anyi ittifakan cewa Umar M. Shariff mawakin zamani sannan jarumi dake tashe a masana’antar shirya fina-finan Hausa wato Kannywood yafi dukkanin mawaka kyau da daukar wanka irin ta zamani.

Dandalin Kannywood: Umar M. Shariff yafi kowani mawakin Hausa kyau da daukar wanka (hotuna)
Jarumar Kannywood Zee-Zee ta bayyana babban kuren da ta tafka a rayuwarta, Karanta

A cikin hirar, Zee Zee ta bayyana cewar tana matukar girmama marigayi dan Ibro da marigayiya Aisha Dan Kano, sa’annan tace ita mutumce mai yawan karanta Al-Qur’ani da Hadisan Manzon Allah don kara samun haske a Musulunce.

Jarumar Kannywood Zee-Zee ta bayyana babban kuren da ta tafka a rayuwarta, Karanta
Dandalin Kannywood: Abunda na sa gaba bayan daina fitowa a fim – Sadiya Gyale

Shahararriyar jarumar nan ta Kannywood wacce aka dama da ita a lokutan baya, Sadiya Muhammad Gyale ta yi tsokaci akan abunda ta sa a gaba bayan barinta masana’antar ta shirya fina-finai. A cewar jarumar ta kama sana’a ne.

Dandalin Kannywood: Abunda na sa gaba bayan daina fitowa a fim – Sadiya Gyale
Dandalin Kannywood: Na yi da na sanin auren da na yi - Rukayya Dawayya

Daya daga cikin fitattun jaruman shirin fina finan Hausa a masana'antar Kannywood da ta dade tana taka rawa watau Rukayya Dawayya ta bayyana ainahin musababbin dalilin da yasa auren ta yayi saurin mutuwa tun ba'aje ko ina ba tare

Dandalin Kannywood: Na yi da na sanin auren da na yi - Rukayya Dawayya
Labaran Kannywood: Sa-toka sa-satsi tsakanin Ali Nuhu da Adam Zango ya dauki sabon salo

A wani mataki mai daukan hankali a sa-toka sa-satsi dake tsakanin Sarkin Kannywood, Ali Nuhu da yaronsa, Adam A Zango, masu kallon fina finan na Kannywood sun kammala shrin nada A Zangon a matsayin ‘Sarkin Yan Fina Finan Hausa.”

Labaran Kannywood: Sa-toka sa-satsi tsakanin Ali Nuhu da Adam Zango ya dauki sabon salo
Kannywood: Babu sa'ata a matan Kannywood - Jamila Nagudu

Shahararriyar jarumar nan ta Fina-finan Hausa, Jamila Nagudu, ta bayyana cewa babu sa'arta a duk matan da ke harkar fim a yanzu.A hirarta da shashin BBC Hausa ta ce kwarewa ce ta sa ta ke iya taka kowacce rawa da aka nemi ta yi.

Kannywood: Babu sa'ata a matan Kannywood - Jamila Nagudu
Fitacciyar tsohuwar jarumar Kannywood, Zee Zee ta watsa hotunan Saurayinta suna soyewa

Zee Zee tace: “Duk yawanku bana tsoron fuskantarku wajen yi muku RADDI domin ni a rayuwata ban san wani abu da ake kira tsoro ba, balle tsoron wani kato ya taka min birki wajen fadar gaskiya akan ra'ayina dangane da harkar siyasa.

Fitacciyar tsohuwar jarumar Kannywood, Zee Zee ta watsa hotunan Saurayinta suna soyewa
Dandalin Kannywood: Sadiya Adam zata amarce (hotuna)

Shahararriyar jaruman nan ta kamfanin shirya fina-finan Hausa na Kannywood, Sadiya Adam na shirin amarcewa. Za'a daura auren jarumar ne da angon ta Alhaji Sanusi Ahmad ranar Lahadi 1 ga watan Afrilu a masallacin Umar bin khattab.

Dandalin Kannywood: Sadiya Adam zata amarce (hotuna)
Allah ya isa ga masu amfani da sunana a shafukan yanar gizo suna bata mun suna - Maryam Booth

Shahararriyar jarumar nan da tayi fice a harkar shirya fina-finan Hausa Maryam Both tayi raddi ga masu amfani da sunanta a shafukan yanar gizo. Jarumar tayi Allah ya isa ga masu amfani da sunan nata suna bata mata suna.

Allah ya isa ga masu amfani da sunana a shafukan yanar gizo suna bata mun suna - Maryam Booth
Gaskiyar abin da ya faru kan mutuwar aurena – Fati KK

Fitaciyyar jarumarnan ta Kannywood wacce aka fi sani da Fati KK ta yi cikakken bayani game da mutuwar aurenta. Ta ce ta fuskanci kalubale da dama amma ta shanye iyakaci ta zauna ta sha kukanta amma bata taba neman a sake ta ba.

Gaskiyar abin da ya faru kan mutuwar aurena – Fati KK
Hattara yan mata: Ban yi binciken kwakwaf game da tsohon mijina ba, da ban aure shi ba – Rukayya Dawayya

“Allah na gani na yi iya bakin kokarina don ganin aurena ya zauna lafiya, amma hakan bai yiwu ba, saboda mijina auri saki ne, kafin ni ma ya saki mata sama da 15, don haka ba kai na farau ba. Yarona Arafat ne na 11 a cikin yayansa

Hattara yan mata: Ban yi binciken kwakwaf game da tsohon mijina ba, da ban aure shi ba – Rukayya Dawayya
Dandalin Kannywood: Fina-Fina mu kwatankwaci ne na rayuwar al'umma - Alhassan Kwalli

A yayin ganawa da manema labarai na mujallar karshen mako ta kamfanin jaridar Daily Trust, fitaccen jarumi kuma shugaban cibiyar jaruman hausa, Alhassan Kwalli, ya yi karin haske dangane sa wasu al'amura da suka shafi sana'ar su.

Dandalin Kannywood: Fina-Fina mu kwatankwaci ne na rayuwar al'umma - Alhassan Kwalli
Dandalin Kannywood: Mansura Isa ta fallasa yadda wasu suka so raba ta da masoyin ta tun tana amarya

Fitacciyar jarumar nan kuma tsohuwar fuska ta fina-finan Hausa a masana'antar shirya fina-finai da ake yiwa lakani da Kannywood watau Mansura Isa ta bayyana yadda aka so lalata mata aure tun tana amarya kimanin shekaru 15 da suka

Dandalin Kannywood: Mansura Isa ta fallasa yadda wasu suka so raba ta da masoyin ta tun tana amarya
Jami’an hukumar yaki da fasakauri sun cafke wasu haramtattun kaya na daruruwan miliyoyi

Attah yace rundunar na aiki ne tukuru da ilimin kimiyya da fasaha, tare da tattara bayanan sirri, bugu da kari don ganin an samu nasara, shugaban hukumar Kwastam, Hamid Ali, yana bata dukkanin goyon bayan da take bukata.

Jami’an hukumar yaki da fasakauri sun cafke wasu haramtattun kaya na daruruwan miliyoyi
Dandalin Kannywood: Jaruma Aina'u Ade ta ayyana lokacin auren ta

Shahararriyar jarumar nan kuma tsohuwar fuska a masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood watau Aina'u Ade ta bayyana cewa kawo yanzu dai ba ta da wani tsayayye dake neman ta da aure don haka har yanzu ba ta tsaida lokacin auren

Dandalin Kannywood: Jaruma Aina'u Ade ta ayyana lokacin auren ta
Dandalin Kannywood: Rawar Fatima Ganduje ta birge ni, da ta gayyace ni tare za mu cashe - Daso

A yayin da mutane maza da mata da kuma da musamman ma malaman addinin musulunci da dama suka yi ta suka tare da Allah-wadai da irin yadda diyar gwamnan Kano, Fatima Abdullahi Umar Ganduje ta zazzagar da zallar farin ciki

Dandalin Kannywood: Rawar Fatima Ganduje ta birge ni, da ta gayyace ni tare za mu cashe - Daso
Dandalin Kannywood: Likafa ta ci gaba yayin da Majalisar dinkin Duniya ta karrama Rahama Sadau (Hotuna)

An karrama ni a daren jiya, na ji dadi sosai, tare da alfahari da kai na, musamman yadda na yi gogayya da manyan mata na Duniya gaba daya. A irin wannan lokaci, mutum ya kan tambayi kansa, wai ya aka yi na kai ga wannan matsayi? A

Dandalin Kannywood: Likafa ta ci gaba yayin da Majalisar dinkin Duniya ta karrama Rahama Sadau (Hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel