Labaran duniya

Labaran duniya from Hausa.naij.com

Rigimar Larai da Faris: Muna iya kaca-kaca da dukkan biranen Saudiyya in mun so, cikin awanni'

Jami'ar Ahmadu Bello ta Zariya tayi wani babban rashi a makon nan

Za ku ji cewa Babbar Jami'ar nan ta Ahmadu Bello da ke Zariya tayi rashin wani Bajimin Malamin ta mai suna Zakari Yusuf Ibrahim a jiya bayan yayi 'yar gajeruwar jinya da rana tsaka sai dai kurum aka ji ya cika.

Jami'ar Ahmadu Bello ta Zariya tayi wani babban rashi a makon nan
Dubi Hotunan Attajiran Mawaka 5 na Duniya tare da adadin dukiyar su

A yayin da kusan kowace shekara ake samun sauye-sauye, wani bincike da sanadin shafin yanar mujallar nan ta Forbes da ta gudanar a shekarar 2018, NAIJ.com ta kawo muku jerin attajiran mawakan duniya biyar tare da hotunan su.

Dubi Hotunan Attajiran Mawaka 5 na Duniya tare da adadin dukiyar su
Ikon Allah: Ana yi mana auren dole, Maza a kasar Indiya sun koka

Wani matashi, Roshan, dan shekara 17, ya ce an sace shi a bara an tilasta masa auren wata. Saidai daga bisani ya tsere ya bar matar tunda ba da son ransa ta aure shi ba. Wani mutum, Praveen Kumar, ya bayyana yadda aka sace shi a

Ikon Allah: Ana yi mana auren dole, Maza a kasar Indiya sun koka
'Yan sanda sun cafke malamin jami'a bayan jami'a ta dakatar da shi bisa kokarin tilasta daliba yin lalata ko faduwa jarrabawa

Hukumar jami'ar ta bawa malamin damar kare kan sa bayan karbar korafin dalibar. Bayan mika na sa rahoton ne sai hukumar jami'ar ta dakatar da shi tare da cigaba da biyan sa rabin albashi har zuwa lokacin da za a kammala bincike.

'Yan sanda sun cafke malamin jami'a bayan jami'a ta dakatar da shi bisa kokarin tilasta daliba yin lalata ko faduwa jarrabawa
Iyalin Assad na yawon duniya yayin da ake gwabza yaki a kasarsu shekaru bakwai

Shugaban ya bayyana cewa, "Yarana sun je Artek a bara. Sakamakon baluguron da suka yi sun kara fahimtar Rasha yadda ya kamata, da yake bayyanawa dan Majalisar dokokin Rasha Dmitry Sablin, wanda suka gana da shi a birnin Damascus

Iyalin Assad na yawon duniya yayin da ake gwabza yaki a kasarsu shekaru bakwai
Karar kwana: Yan biki su 21 sun gamu da ajalinsu a wani mummunan hatsari akan hanyar zuwa daurin aure

Wani babban jami’in Dansanda, Dilip Kumar ya bayyana cewa akalla mutane 29 sun jikkata ta hanyar samun rauni daban daban, inda yace da dama daga cikin wadanda abin ya shafa yan uwan Angon ne da suka nufi kauyen Pamari don daurin a

Karar kwana: Yan biki su 21 sun gamu da ajalinsu a wani mummunan hatsari akan hanyar zuwa daurin aure
Mutumin da ya rayu tsawon watanni ba fuska ya samu sauki

Rahotanni sun kawo cewa mutumin da aka yiwa dashen fuska har sau biyu cikin watanni uku a duniya ya samu afuwa sosai. A shekarar da ta gabata ne aka cire wa Jérôme Hamon fuskar farko inda aka dasa masa bayan da alamu suka nuna ji

Mutumin da ya rayu tsawon watanni ba fuska ya samu sauki
Yanzu-Yanzu: Matar tsohon shugaban kasar Amurka ta riga mu gidan gaskiya

Rahotannin safiyar yau Laraba da sanadin jaridar Daily Trust sun bayyana cewa, Barbara Bush, matar tsohon shugaban kasar Amurka ta riga mu gidan gaskiya kamar yadda kakakin danginta, Jim McGrath ya bayyana a ranar Talata.

Yanzu-Yanzu: Matar tsohon shugaban kasar Amurka ta riga mu gidan gaskiya
Wuraren tarihi 13 mafi muhimmanci a garin Makkah da hotunansu

Kamar yadda aka saba daga lokaci zuwa lokaci NAIJ.COM ta kan binciko wa masu karatu wasu ababe masu fadakarwa da ilmantarwa daga fanin daban-daban. A yau mun kawo muku wasu wuraren tarihi masu muhimmanci ne a garin Makkah kamar ya

Wuraren tarihi 13 mafi muhimmanci a garin Makkah da hotunansu
Al'amurra 8 da ba ku sani ba game da kwaskwarimar Masallacin Harami na Makkah

Rahotanni sun bayyana cewa tuni aka fara gudanar da shirye-shiryen dashen laimomi a farfajiyar masallacin harami na birnin Makkah musamman a kusuwar sa ta Arewa, inda wasu kwararrun Injiniyoyi daga kasar Jamus ke kwangilar aikin.

Al'amurra 8 da ba ku sani ba game da kwaskwarimar Masallacin Harami na Makkah
Daya tamkar dubu: Tarihin Imam Bukhari wanda ya tattara Hadisan Manzon Allah akalla 600, 000

An haifi Imam Abu Abdullah Mohamed bin Ismail a Uzbekistan amma bayan ya kai shekara 16 ya tafi Makka. A nan ya zauna na shekara 6 yana karatu a kan hadisan Manzo daga nan ya bar Kasar zuwa ketare duk wajen karatun Addini.

Daya tamkar dubu: Tarihin Imam Bukhari wanda ya tattara Hadisan Manzon Allah akalla 600, 000
An kama tsohuwa ‘yar shekara 75 zata shiga da kwayoyi kasar Saudiya

Tsohuwar mai suna Saadeya Hammad ‘yar kauyen Darin, a garin Nabaruh dake Misra, kamun nata ya janyo zanga-zanga a kauyen nasu, inda mutanen suka taru a kofar gidanta don nuna rashin amincewarsu akan zargin da akewa tsohuwar.

An kama tsohuwa ‘yar shekara 75 zata shiga da kwayoyi kasar Saudiya
Hodijan! Qabila dake sa yayyen amarya dandana Ango kafin su bashi diyarsu aure

Su dai yaren Banyankole a kudu maso yammacin kasar Uganda dai abin ya bambamta. Idan masoya zasuyi aure, daya daga cikin amfanin kanwar uwa shine ta kwanta da Angon domin tantance jarumtarshi da kuma tabbatar da cewa zai iya haihu

Hodijan! Qabila dake sa yayyen amarya dandana Ango kafin su bashi diyarsu aure
Dalilin da ya sa Trump ya gayyaci Buhari Washington

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari zaya gana da Shugaban Amurka Donald Trump a Washington don tattaunawa game da yadda za’a magance ta’addanci da kuma kawo cigaban tattalin arziki, cikin abubuwan da zasu tattauna.

Dalilin da ya sa Trump ya gayyaci Buhari Washington
Jaruman Indiya 5 da suka karbi addinin Musulunci

Kamar yadda tarihi ya nuna mafi akasarin mutanen kasar Indiya masu bautan kumaka ne, sai daia akan dan samu sirkin musulmai a cikinsu. Kasar Indiya na da tsohon tarihi wajen shirya fina-finai ta yadda sukayi fice a duniya.

Jaruman Indiya 5 da suka karbi addinin Musulunci
2019: Atiku ya kai ziyara kasar Ingila don ya gyaro sunansa da aka bata

Tsohon mataimakin shugaban kasa ya fara kamfen don gyaran sunan da aka bata masa a shekarun baya, lokacinda ya sauka daga kujerar mataimakin shugaban kasa a Najeriya. Ya fara kamfen din ne a kasar Ingila don neman shawarta.

2019: Atiku ya kai ziyara kasar Ingila don ya gyaro sunansa da aka bata
Mata na son su dunga hada sahu da maza a wajen sallah

Rahotani sun kawo cewa mata a birnin Santabul suna gudanar da wata fafutuka. Suna kalubalantar dokokin tsarin raba sahun mata da maza a wajen sallah. Cewa Idan kayi sallah a wani waje da ba ka ganin liman sai ka ga kamar ba tare k

Mata na son su dunga hada sahu da maza a wajen sallah
Hotunan shugabanni 4 mafi karfin mulki a Duniya

A yau fagen kalace-kalace na jaridar NAIJ.com ya kalato muku jerin shugabannin wasu kasashe mafi karfin iko a duniya. Wannan shugabanni bincike ya tabbatar da cewa babu wani shugaba a duniya da ya kere musu ta fuskar karfin mulki.

Hotunan shugabanni 4 mafi karfin mulki a Duniya
Ka ji dalilin da ya sa arzikin Matashin da ya bude Facebook ke kara gaba a Duniya

Za ku ji cewa yanzu Shugaban Facebook Mark Zuckerberg ya ba Dala biliyan 66 baya- A makon jiya ne Zuckerberg ya amsa tambayoyi gaban Sanatoci kasar Amurka kan wasu zargi na fallasa sirrin jama’a a gaban Duniya.

Ka ji dalilin da ya sa arzikin Matashin da ya bude Facebook ke kara gaba a Duniya
Wani yayi sata da gan-gan saboda a kai shi fursuna ya fara wata sana'a mai ban mamaki

Wani gawurtacen barawo mazaunin Shanghai mai suna Wang, mai shekaru 45 ya aikata laifin sata a cikin kwanakin nan kawai don a kai shi fursuna ya sami damar shiga wata kungiyar masu rawa kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito.

Wani yayi sata da gan-gan saboda a kai shi fursuna ya fara wata sana'a mai ban mamaki
Da taimakon Rasha, kasar Syria ta kakkano daruruwan manyan makamai masu linzami da Turai da Amurka suke harba mata

Bayan harba akalla manyan missile 100, masu linzami kan karfin sa na soji, sansanonin hada makamai masu guba, da ma barikokin ajje makamai, da taimakon Rasha, asar ta harbo akalla 70 cikin dari na makaman da aka harbo, da irin nas

Da taimakon Rasha, kasar Syria ta kakkano daruruwan manyan makamai masu linzami da Turai da Amurka suke harba mata
Gabas ta tsakiya ta dauki dumi, bayan hare-haren Amurka da kawayenta kan Syria

Wasu bangarorin na larabawan dai, suna tare da Amurka, musamman Saudiyya da kawayenta 'yan Sunni, sai kuma bangaren Shi'a, wadanda Iran ke mara wa baya, a Yemen da Lebanoon da ma Iraqi, wadanda suke ganin Assad din namijin zaki ne

Gabas ta tsakiya ta dauki dumi, bayan hare-haren Amurka da kawayenta kan Syria
NAIJ.com
Mailfire view pixel