Gwarzon dan kwallon kafa Pele na shirin ziyarar Najeriya

Gwarzon dan kwallon kafa Pele na shirin ziyarar Najeriya

-Gwarzon Brazil Pele na shirin kawo ziyara kasar Najeriya

-Pele na kan wani shakatawa a kasashen Afirka

-Za’ayi gwanjon wasu abubuwan Pele

Ana sauraron Gwarzon dan kwallon kafa Pele, a kasar Najeriya, domin kawo ziyarar tarihi a water Augusta, a matsayin wani shashi na shirin taro daga Winihin Series da kuma Youth Experience Days Africa.

Gwarzon dan kwallon kafa Pele na shirin ziyarar Najeriya
Pele

dan kwallon kafar da ya ci gasar kofin duniya sau uku, zai shugabanci wani kwallon kafa da za’ayi a Astro-Turf a Ikoyi da kuma a matsayin shugaban taro tare da Corporate Nigeria, Goal.com ta ruwaito.

Tattance Gwarzon WJS/YEDA na shekara 2016, taro ne na kwanaki 2 (11th-12  na watan Augusta,shekara ta 2016) don mayar da hankalikan ci gaban matasa da kuma karfafasu tare da Pele.

Taron ya hada da wani wassanin asibiti (gasar gwarzo), daren shakatawa da gwarzon, sauran gwarzayen kwallon kafa na Afrika, da kuma gwanjon kayan Pele a gurin daren gala da  daga gwanjon ana sa ran za’a hada kudi domin wani makarantar kwallon kafa na kasa.

KU KARANTA KUMA: Soyinka ya bukaci a kai barayin Najeriya gidan yari

Wannan zai zama ziyarar tsohon dan wasan na biyu zuwa kasar Najeriya; na farkon a shekara ta 1967, a sanadinsa aka tsagaita wuta na ranaku biyu lokacin Nigeria Civil War, wanda aka ga Pele da tawagar Santos FC sukayi wasa a jihar Lagas.

Yan Brazil sun ci gasar kofin duniya guda uku da shi, lokacin yana da shekaru 17 a kasar Sweden, 58 kafin ya kara matsayi biyu a Chile ’62 da Mexico ’70.

Asali: Legit.ng

Online view pixel