Kuskuren hoto: Wata matashiya mai suna Hauwa Liman ta koka kan yadda aka yi amfani da hotonta

Kuskuren hoto: Wata matashiya mai suna Hauwa Liman ta koka kan yadda aka yi amfani da hotonta

Wata matashiya ýan Najeriya, Hauwa Liman, a ranar Talata, 16 ga watan Oktoba ta koka kan yadda aka yi amfani da hotonta a madadin na ma’aikaciyar agaji da ýan Boko Haram suka kashe.

Yan Boko Haram sun kashe Hauwa Mohammed Liman wacce ta kasance ma’aikaciyar agaji bayan wa’adin da suka diba ma gwamnatin tarayya.

Tunda labarin ya billo, mutane da dama na ta tofa albarkacin bakunansu a shafukan zumunta inda suke ta mika sakon ta’aziyya.

Sai dai kafofin watsa labarai da dama na ta amfani da hotunan wata Hauwa Liman daban wacce ked a rai.

Wannan ci gaban na zuwa ne bayan ta wallafa a shafinta na twitter duk da cewar sunansu daya da ma’aikaciyar jiyar da aka kashe.

KU KARANTA KUMA: 2019: Tsohon jigon APC ya yaba da sabon mukamin da Atiku ya ba Saraki

Ga hotunan da aka yi kuskure a kasa:

Muhimmiyar sanarwa: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel