Yanzu Yanzu: Kayan gona sun sa farashin kayan masarufi yayi tashin gwauran zabo

Yanzu Yanzu: Kayan gona sun sa farashin kayan masarufi yayi tashin gwauran zabo

Farashin kayan masarufi ya sake tashi zuwa kaso 11.28 % a watan Satumba, sabanin yadda yake a watan Agusta inda yake sa 11.23%, bisa ga yadda hukumar kididdiga ta nuna.

Rahoton da aka saki a ranar Talata, 16 ga watan Agusta ya nuna cewa hakan na faruwa ne karo na biyu a jere da kayan masarufin ke tashi bayan watanni 18 da ya jera yana sauka.

A cewar rahoton kayan abinci ya tashi zuwa 13.31% daga 13.16% sannan sauran kayyayaki daga 9.80 zuwa 10.0.

KU KARANTA KUMA: Duk manyan ýan PDP na da hannu a zambar tallafin kudin mai – Keyamo

Muhimmiyar sanarwa: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel