Kanin Aisha Buhari ya caccaki Bindow, yace iliminsa bai isa ace ya zama gwamna ba

Kanin Aisha Buhari ya caccaki Bindow, yace iliminsa bai isa ace ya zama gwamna ba

- Kanin Aisha Buhari ya caccaki Gwamna Bindow na jihar Adamawa

- A cewarsa iliminsa bai isa ace ya zama gwamna ba

- Ya kuma ja kunnen jam'iyyar APC akan tsayar da gwamnan cewa zata iya rasa jihar

Mahmood Halilu, kanin uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari ya zargi Gwamna Jibrilla Bindow na jihar Adamawa da rashin mallakar ingantaccen ilimin da zai sa shi takarar kujerar gwamna.

A wata hira da aka yi da shi, Halilu ya ci gaba da zargin cewa akwai murdiya a wajen gudanar da zaben fidda gwani na gwamna karkashin All Progressives Congress (APC) a jihar.

Kanin Aisha Buhari ya caccaki Bindow, yace iliminsa bai isa ace ya zama gwamna ba

Kanin Aisha Buhari ya caccaki Bindow, yace iliminsa bai isa ace ya zama gwamna ba
Source: Depositphotos

Ya kuma bayyana cewa jam’iyyar na iya rasa jihar idan hart a tsayar da Gwamna Bindow aa matsayin dan takarar ta.

Halilu ya kasance daya daga cikin yan takarar da suka yi takara da Bindow a zaben fidda gwani na jam’iyyar.

KU KARANTA KUMA: Na sace yaron uwar dakina saboda boka yace ni juya ce – Mai laifi

Sai dai anan take wani babban jami’in gwamnati yayi watsi da zarginsa inda ya bukaci da ya tafi kotu idan har yana tantama akan karatunsa.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewar ku tare da mu.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kaico: Aukuwar wani Hatsarin Jirgin kasa ta yi matukar muni da rayuka suka salwanta, fiye da 70 sun jikkata

NAIJ.com
Mailfire view pixel