Majalisa ta nada sabon mataimakin shugaban masu rinjaye

Majalisa ta nada sabon mataimakin shugaban masu rinjaye

'Yan majalisar wakilai na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) sun sanar da nadin Idris Wase daga jihar Plateau a matsayin mataimakin shugaba a majalisar.

Wase, wanda ya maye gurbin marigayi Umar Jibrin da ya rasu a watan Afrilun wannan shekarar bayan fama da rashin lafiya ya karbi rantsuwar aiki ne a yau Laraba.

Sanarwan nadin Wase ya fito ne daga wata sako mai dauke da sa hannun Jagoran Majalisa, Femi Gbajabiamila.

An nada sabon mataimakin shugaba a Majalisar Wakilai na Tarayya

An nada sabon mataimakin shugaba a Majalisar Wakilai na Tarayya
Source: UGC

Tun a shekarar 2015, jam'iyyar APC cikin tsarin ta na karba-karba da mika mukamin zuwa yankin Arewa ta Tsakiya.

DUBA WANNAN: Anyi kira da Buhari da Tinubu su takawa Oshiomhole birki

Kafin nadinsa a matsayin mataimakin Jagoran na majalisa, Mr Wase wanda ke wakiltan mazabar Wase a majalisar na wakilai, shine Ciyaman din Kwamitin raba dai-dai na kasa.

A wani rahoton, NAIJ.com ta kawo muku cewar shugaban Kwamitin Yaki da Rashawa na shugaba Muhammadu Buhari, Farfesa Itse Sagay ya ce ko kadan dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar baya razana shugaba Buhari.

A cewarsa Atiku bashi da wani takamamen aiki da ya tabuka a baya sai dai labarun gizo da koki da ya ke fadawa jama'a wanda ba dole bane ya aiwatar.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
2019: Buhari ya cancanci samun goyon bayan yan kudu maso gabas - Jigon APC

2019: Buhari ya cancanci samun goyon bayan yan kudu maso gabas - Jigon APC

2019: Buhari ya cancanci samun goyon bayan yan kudu maso gabas - Jigon APC
NAIJ.com
Mailfire view pixel