Ba ni da kowani shafi a dandalin sada zumunta - IBB

Ba ni da kowani shafi a dandalin sada zumunta - IBB

Tsohon shugaban kasa a mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida ya nisanta kansa daga dukkanin shafukan zumunta da aka bude da sunansa.

A wata sanarwa daga ofishin labaransa, Babangida wanda aka fi sani da IBB, ya ce shafukan twitter dake watsa jawabai da sunansa ba nasa bane.

Hakan ya biyo bayan wani sakon taya murna ga Atiku Abubakar wanda yayi nasarar zama dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), a karshen mako.

Ba ni da kowani shafi a dandalin sada zumunta - IBB

Ba ni da kowani shafi a dandalin sada zumunta - IBB
Source: Depositphotos

An wallafa sakon ne da sunan tsohon shugaban kasar, inda ya jadadda cewa shi bashi ne ya wallafa wannan sako ba sannan kuma cewa wannan shafi ba nasa bane domin shi baya ko daya daga cikin shafukan zumunta.

KU KARANTA KUMA: Atiku: Babu shakka PDP ta dauki hanyar zuwa Villa - Secondus

Daga karsheyayi kira ga jama'a da su hankalta da irin shafukan bogi da suka cike dandalin zumunta.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewar ku tare da mu.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sojin saman Najeriya sun yi ruwan bama-bamai a maboyar 'yan Boko Haram, da dama sun mutu

'Yan Boko Haram da dama sun mutu bayan sojin sama sun yi ruwan bama-bamai a maboyar su

Sojin saman Najeriya sun yi ruwan bama-bamai a maboyar 'yan Boko Haram, da dama sun mutu
NAIJ.com
Mailfire view pixel