Aisha Buhari ta halarci taron matan shugabannin Afrika (hotuna)

Aisha Buhari ta halarci taron matan shugabannin Afrika (hotuna)

Uwargidan Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha ta halarci taron matan shugabannin kasashen Afrika.

Taron na daya daga cikin tarurrukan Majalisar Dinkin Duniya karo na 73 wanda ke gudana a hedkwatar majalisar dake birnin New York, kasar Amurka.

Aisha Buhari ta halarci taron matan shugabannin Afrika (hotuna)
Aisha Buhari ta halarci taron matan shugabannin Afrika
Asali: Facebook

Aisha na daga cikin tawagar mutanen da suka yiwa mai gidan nata rakiya zuwa taron majalisar dinkin duniya.

Karin hotuna daga taron:

Aisha Buhari ta halarci taron matan shugabannin Afrika (hotuna)
Aisha Buhari ta halarci taron matan shugabannin Afrika
Asali: Facebook

Aisha Buhari ta halarci taron matan shugabannin Afrika (hotuna)
Aisha Buhari ta halarci taron matan shugabannin Afrika
Asali: Facebook

Aisha Buhari ta halarci taron matan shugabannin Afrika (hotuna)
Aisha Buhari ta halarci taron matan shugabannin Afrika
Asali: Facebook

A bangareguda mun ji cewa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yaba ma tsohon shugaban kasar Afrika ta Kudu Nelson Mandela kan jajircewarsa musamman wajen wanzar da zaman lafiya, hadin kai da sasanci.

KU KARANTA KUMA: Gwamna Shettima ya umurci masu ruwa da tsaki na APC da shirya ma shugaba Buhari kuri’u

Buhari yayi magana, a yammacin ranar Litinin, 24 ga watan Satumba a taron kaddamar da zaman lafiya na Nelson Mandela a hedkwatar Majalisar inkin Duniya dake birnin New York.

A cewar sa, Najeriya ta jajirce wajen habbaka zaman lafiya da kare yancin dukkanin mata da kuma samar da wajen da zai basu damar gane cikakken martabarsu, kamfanin dillancin labaran Najeriya ta ruwaito.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel