Yanzu yanzu: INEC ta kammala bayyana sakamakon zaben gwamnan jihar Osun
Bayan kammala zaben gwamnan jihar Osun da ya gudana a jiya asabar 22 ga watan Satumba 2018, hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta fara sanar da sakamakon zaben kananan hukumomi 11, ta bakin jami'an tattara sakamako na kowace karamar hukumar.
INEC ta fara shirin karanta sakamakon zaben ne da misalin karfe 3:00am na safiyar Lahadi, 23 ga watan Satumba 2018. Inda da misalin karfe 3:35am ta fara bayyana sakamakon zaben karamar hukumar Boluwaduro.
Zuwa wannan lokaci, hukumar INEC ta sanar da sakamakon zaben kananan hukumomi 30.
SAKAMAKON ZABEN JIHAR OSUN:
*Karamar hukumar Iwo
ADP - 16425
APC - 7644
PDP - 6122
SDP - 4153
*Karamar hukumar Osogbo
APC - 23379
PDP - 14499
SDP - 10188
*Karamar hukumar Ife ta Gabas
APC - 8925
PDP - 6608
SDP - 17643
*Karamar hukumar Olaoluwa
APC 5025
PDP 4026
SDP 2104
*Karamar hukumar Ife ta Kudu
APC 7,223
PDP 4,872
SDP 6,151
ADC 136
ADP 561
*Karamar hukumar Olorunda
ADC = 335
ADP = 1,409
APC = 16,254
PDP = 9,850
SDP = 7,061
*Karamar hukumar Irewole
APC 10049
PDP 13848
SDP 1142
*Karamar hukumar Ejigbo
APC 14779
PDP 11116
SDP 4803
*Karamar hukumar Egbedore
APC:7354
PDP:7231
SDP:3367
*Karamar hukumar Ife ta Arewa
APC 6527
PDP 5486
SDP 5158
*Karamar hukumar Atakunmosa ta Gabas
APC - 7073
PDP - 5218
SDP - 2140
*Karamar hukumar Ede ta Arewa
APC - 7025
PDP - 18745
SDP - 1380
*Karamar hukumar Ifelodun
APC - 9882
PDP - 12269
SDP - 1970
*Karamar hukumar Ayedire
APC - 5474
PDP - 5133
SDP - 2396
*Karamar hukumar Odo Otin
APC - 9996
PDP - 9879
SDP - 2941
*Karamar hukumar Ayedaade
ADP - 1654
APC - 10,861
PDP - 10,836
SDP - 2967
*Karamar hukumar Isokon
APC: 7,297
PDP: 9,048
SDP:3,460
*Karamar hukumar Ila
APC: 8,403
PDP: 8,241
SDP: 3,134
*Karamar hukumar Irepodun
APC: 6,517
PDP: 8,058
SDP: 4856
*Karamar hukumar Oriade
APC: 9,778
PDP: 10,109
SDP: 2265
*Karamar hukumar Ilesa ta Yamma
APC: 7,251
PDP: 8,286
SDP: 2,408
*Karamar hukumar Boripe
APC: 11,655
PDP: 6,892
SDP: 2,730
*Karamar hukumar Ilesa ta Gabas
APC: 9,790
PDP: 8,244
SDP: 3,620
*Karamar hukumar Obokun
APC: 7,229
PDP: 10,859
SDP: 1,907
*Karamar hukumar Orolu
APC: 5,442
PDP: 7,776
SDP: 2,043
An soke zaben gundumomi biyu da suka da gunduma ta 8 (Akwatunan zabe guda 2: 001 & 004) da kuma gunduma ta 9 (Akwatin zabe 1) sakamakon kwace akwatunan da akayi.
*Karamar hukumar Ede ta Kudu
APC:4,512
PDP: 16,693
SDP: 855
*Karamar hukumar Ifedayo
APC: 3,182
PDP: 3,374
SDP: 1,377
*Karamar hukumar Atakumosa ta Yamma
APC:5,019
PDP: 5,401
SDP: 1,570
*Karamar hukumar Boluwaduro
APC 3,843
PDP 3,779
SDP 1,766
Daga sakamakon kananan hukumomi kusan 20 da hukumar INEC ta fitar, Sanata Adeleke na jam'iyyar PDP ne akan gaba.
Ya zarce dan takarar jam'iyyar APC Oyetola da kuri'u 10,745.
Zaku rinka samun karin bayani kan sakamakon zaben jihar Osun 2018 da INEC za ta ci gaba da bayyanawa a wannan shafin.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukan mu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Masoyan jam'iyyar PDP sun fara bukin murnar samun nasar zaben Osun | Legit.ng TV
Asali: Legit.ng