Ashe saiwar agada na maganin ciwon siga inda yakan bada insulin

Ashe saiwar agada na maganin ciwon siga inda yakan bada insulin

- Wasu a abinci kadai suka dauke shi, wasu kuma magani

- Har maganin rashin kuzari ga maza yakeyi

- Yana dauke da sinadarin 'insulin'

Ashe saiwar agada na maganin ciwon siga inda yakan bada insulin
Ashe saiwar agada na maganin ciwon siga inda yakan bada insulin
Asali: UGC

Agada a turance 'Plantain' mutane da yawa sun dauke shi a matsayin abinci. Amma ba a abinci kadai ya tsaya ba, har da sinadarin magunguna yana dauke dasu.

Daga ganyen, sassaken da saiwar shukar duk masu amfani ne.

DUBA WANNAN: Suruki ya kashe suruki kan banbancin arziki da kabila a Indiya

Ana amfani da 'plantain' gurin maganin cutuka irin su, farfadiya da gudawa. Saiwar shukar ana amfani da ita gurin maganin rashin kuzari ga maza.

Ana amfani da furen, danyar ayaba da saiwar gurin saukar da siga a jikin Dan adam.

A kudancin Najeriya, ana amfani da bangarorin shukar gurin hada maganin ciwon siga domin tana dauke da sinadarin 'insulin'.

Ciwon siga dai yana daga cikin cutukan da ke kashe Dan adam a duniya.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel