Yanzu Yanzu: Shugaban kasa Buhari ya karbi bakuncin shuwagabannin yankin Ogoni

Yanzu Yanzu: Shugaban kasa Buhari ya karbi bakuncin shuwagabannin yankin Ogoni

Shugaban kasa Muhammdu Buhari ya karbi bakuncin tawagar shuwagabannin yankin Ogoni Land, a fadar shugaban kasa

A yayin ziyarar, shuwagabannin sun bukaci Buhari ya karrama marigayi Ken Saro-Wiwa, haka zalika sun bashi dama ya gabatar masu da gwamnan jihar Rivers na gaba

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya karbi bakuncin wata tawagar shuwagabannin yankin Ogoni Land, bisa jagorancin mai martaba Sarki G.N.K. Gininwa (JP) OFR, wanda kuma shi ne shugaban majalisar sarakunan gargajiya na yankin Ogoni.

Shugaban kasar, ya karbi wannan bakuncin na su ne a gidan fadar shugaban kasa da ke birnin Tarayya Abuja, a ayu Juma'a 14 ga watan Satumbar 2018.

KARANTA WANNAN: Farashin wasu kayayyaki a kasuwa ya yi tashin gwauron zabi bayan watanni 18 da faduwa

A yayin ziyarar, shuwagabannin sun bukaci Buhari ya karrama marigayi Ken Saro-Wiwa, haka zalika sun bashi dama ya gabatar masu da gwamnan jihar Rivers na gaba.

Daga cikin tawagar akwai Gbenemene na masarautar Tai, wakilan addinai na MOSOP, KAGOTE, da kuma mambobin majalisar sarakunan gargajiya na yankin Ogoni.

Kalli hotunan ziyarar a kasa:

Shugaban kasa Buhari tare da Sarki G.N.K Gininwa (JP) a fadar shugaban kasa

Shugaban kasa Buhari tare da Sarki G.N.K Gininwa (JP)
Source: Twitter

Yanzu Yanzu: Shugaban kasa Buhari ya karbi bakuncin shuwagabannin yankin Ogoni

Yanzu Yanzu: Shugaban kasa Buhari ya karbi bakuncin shuwagabannin yankin Ogoni
Source: Instagram

Shubaban kasa Buhari tare da shuwagabannin yankin Ogoni jim kadan bayan ganawarsu a Abuja

Shubaban kasa Buhari tare da shuwagabannin yankin Ogoni jim kadan bayan ganawarsu a Abuja
Source: Instagram

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukan mu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Aikin jin kai: Ambaliyan ruwan: Gwamnatin jahar ta raba tallafin naira miliyan 100

Gwamna Ganduje ya raba N100, 000, 000 ga wadanda ambaliyan ruwa ya shafa

Gwamna Ganduje ya raba N100, 000, 000 ga wadanda ambaliyan ruwa ya shafa
NAIJ.com
Mailfire view pixel