Jan aiki: PDP ta kafa kwamitin mutane 22 karkashin Saraki don kayar da APC

Jan aiki: PDP ta kafa kwamitin mutane 22 karkashin Saraki don kayar da APC

- A yau, Litinin, ne jam’iyyar adawa ta PDP ta gudanar da wani taro a ofishinta dake Abuja domin tattauna yadda zata tunkari zaben gwamnan jihar Osun

- PDP ta kafa kwamitin mutane 22 karkashin jagorancin shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki, domin ya kai ta ga nasara

- Za a yi zaben gwamna a jihar Osun ranar 22 ga watan Satumba da muke ciki

A yau, Litinin, ne jam’iyyar PDP ta gudanar da wani taro a “Legacy House” dake kan titin Shehu Shagari a garin Abuja, domin tattauna yadda zata tunkari zaben gwamnan jihar Osun da za a yi cikin wannan watan da muke ciki.

Yayin taron, shugabancin jam’iyyar PDP ya kafa kwamitin mutane 22 karkashin jagorancin shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki, da take saka ran zai samar da hanyoyin da zasu kai ta ga nasara.

Jan aiki: PDP ta kafa kwamitin mutane 22 karkashin Saraki don kayar da APC

Tarton PDP
Source: Twitter

Jan aiki: PDP ta kafa kwamitin mutane 22 karkashin Saraki don kayar da APC

Taron PDP
Source: Twitter

Za a yi zaben gwamna a jihar Osun ranar 22 ga watan Satumbar da muke ciki.

Jam’iyyar APC ce ke mulkin jihar ta Osun yanzu haka, karkashin jagorancin gwamna Ogbeni Rauf Aregbosla.

DUBA WANNAN: Filato ta rincabe: An kashe mutane 11 tare da raunata wasu 12 a harin 'yan bindiga a Jos

Za a fafata a zaben na ranar 22 ga wata tsakanin dan takarar jam’iyyar APC,Gboyega Oyetola , da kuma na PDP, Sanata Ademola Adeleke.

Jan aiki: PDP ta kafa kwamitin mutane 22 karkashin Saraki don kayar da APC

Taron PDP
Source: Twitter

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kwastam sunyi babban kamu a Gombe inda suka wace tramadol da Diazepam na N7m

Kwastam sunyi babban kamu a Gombe inda suka wace tramadol da Diazepam na N7m

Kwastam sunyi babban kamu a Gombe inda suka wace tramadol da Diazepam na N7m
NAIJ.com
Mailfire view pixel