Yanzu-yanzu: Angela Merkel ta iso Najeriya

Yanzu-yanzu: Angela Merkel ta iso Najeriya

Shugabar kasar Jamus, Angela Merkel, ta iso Najeriya. Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakuncinta a fadar shugaban kasa ta Aso Rock yau Juma'a, 31 ga watan Agusta, 2018.

Angela Merkel ta isa fadar shugaban kasa misalin karfe 10 na safe

Jami'an kasar Jamus da suka takawa Merkel baya sun gana da ministan kasuwanci da masana'antu, Ikechukwu Enelamah; da jakadan Najeriya zuwa Jamus, Yusuf Tuggar.

Kungiyar cibiyar kasuwanci, masana'antu, ma'adinai da aikin noma na Najeriya wato Nigerian Association of Chambers of Commerce, Industry, Mines & Agriculture (NACCIMA) sunyi yarjejeniyar kasuwanci kungiyar kasuwancin kasar Jamus.

Yanzu-yanzu: Angela Merkel ta iso Najeriya

Yanzu-yanzu: Angela Merkel ta iso Najeriya
Source: Twitter

Zamu kawo muku cikkaken rahoton..

Source: Hausa.naija.ng

Related news
KARIN BAYANI: Sakamakon zaben gwamnan jihar Osun 2018

KARIN BAYANI: Sakamakon zaben gwamnan jihar Osun 2018

KARIN BAYANI: Sakamakon zaben gwamnan jihar Osun 2018
NAIJ.com
Mailfire view pixel