Shugaban EFCC ya bukaci yan Najeriya da su marawa yaki da rashawa baya

Shugaban EFCC ya bukaci yan Najeriya da su marawa yaki da rashawa baya

Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC), Mista Ibrahim Magu ya bukaci yan Najeriya a fadin duniya da su ci gaba da taimakawa hukumar yaki da rashawa wajen nasara kan yaki da barayin kasa.

Mista Nkem Lafia, babban sakataren bayanai na hukumar, ya bayyana hakan a ranar Laraba, 22 ga watan Agusta a Abuja.

Lafiya ya jero inda Magu ke kira ga neman goyon baya da kuma ci gaban yaki da rashawa lokacin da mambobin kungiyar CAPT suka kai masa ziyara a Abuja.

Shugaban EFCC ya bukaci yan Najeriya da su marawa yaki da rashawa baya

Shugaban EFCC ya bukaci yan Najeriya da su marawa yaki da rashawa baya
Source: Depositphotos

Magu ya bayyana ewa babu yadda hkumar da shi kansa zasu yi nasara a yaki da rashawa a Najeriya ba tare da daimakon dukkanin al’umma ba.

KU KARANTA KUMA: Ba zan sanya baki a zaben fid da gwani na gwamna ba – Gwamna Shettima

Ya ci gaba da kira ga hadin kan yan Najeriya da hukumomi da su hada kai da fata wajen yakar rashawa a tsakaninsu.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Cutar kwalara ta bulla jihar Yobe, ta kashe mutane 61 - Kwamishinan lafiya

Cutar kwalara ta bulla jihar Yobe, ta kashe mutane 61 - Kwamishinan lafiya

Cutar kwalara ta bulla jihar Yobe, ta kashe mutane 61 - Kwamishinan lafiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel