Bikin Sallah: Masu bautar kasa a Daura sun ziyarci Buhari

Bikin Sallah: Masu bautar kasa a Daura sun ziyarci Buhari

Matasa dake bautar kasa a karamar hukumar Daura sun ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari domin taya shi murnar bikin Sallah.

Da yake bayyana jin dadinsa da ziyarar da matasan suka kai masa, shugaba Buhari ya bayyana cewar tsarin bautar kasa na daga cikin abubuwa masu muhimmanci da aka kirkira a Najeriya idan aka yi la'akari da irin yadda ilimantar tare da wayar da kan matasa a kan Najeriya da mutanenta.

Bikin Sallah: Masu bautar kasa a Daura sun ziyarci Buhari
Masu bautar kasa a Daura sun ziyarci Buhari

A sakonsa na barka da sallah, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewar hakura da yaki da cin hanci da rashawa da gwamnatinsa ke yi zai zama cin amana ga ‘yan Najeriya duk hakan ya jawo masa Karin makiya.

DUBA WANNAN: Babbar sallah: Shugaba Buhari ya yi layya da Rago (Hotuna)

Shugaba Buhari na wadannan kalamai ne a sakonsa na Sallah babba ga musulmin Najeriya mai dauke da sa hannun Malam Garba Shehu, mai taimakawa shugaban na musamman kan yada labarai.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel