Sallah: El-Rufa'i ya yi idi a kudancin Kaduna, hotuna

Sallah: El-Rufa'i ya yi idi a kudancin Kaduna, hotuna

A yayin da shugabanni a Najeriya ke shagulgulan bikin sallah a garuruwansu, gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i, ya yi tasa sallar a karamar hukumar Jema'a dake kudancin jihar. Kudancin Kaduna yani ne dake yawan mabiya addinin Kirista.

Kamar yadda sanarwa ta fita ta bakin Kanal Yusuf Yakubu, mai bawa gwamnan shawara a kan harkokin tsaro, El-Rufa'i zai yi hawan sallah a karamar hukumar Kafanchan.

Sallah: El-Rufa'i ya yi idi a kudancin Kaduna, hotuna

El-Rufa'i ya yi idi a kudancin Kaduna, hotuna

Sallah: El-Rufa'i ya yi idi a kudancin Kaduna, hotuna

El-Rufa'i ya yi idi a kudancin Kaduna

Sallah: El-Rufa'i ya yi idi a kudancin Kaduna, hotuna

El-Rufa'i ya yi idi a kudancin Kaduna

A ani labarin na naij.com, kun ji cewar a yayin da musulmi a fadin duniya ke murna da farinciki raar sallar idi da kwanakin dake biye da ranar, gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da rufe wuraren shakatawa da wasan yara sabod dalilian tsaro.

Mai taimakawa gwamna El-Rufa’i na Kaduna a kan harkokin tsaro, Kanal Yusuf Yakubu, ya shaidawa BBC Hausa cewar sun dauki wannan hawara ne domin gujewa afkuwar fitina.

DUBA WANNAN: Shugaba Buhari ya yanka ragonsa na layya (Hotuna)

Kanal Yakubu ya kara da cewa wannan doka ba ta shafi hawan sallah da masarautusuka saba yi da salla ba tare da bayyana cewa hatta gwamna El-Rufa’I zai gudanar da hawan sallah a Kafanchan.

Sallah: El-Rufa'i ya yi idi a kudancin Kaduna, hotuna

El-Rufa'i ya yi idi a kudancin Kaduna

Sallah: El-Rufa'i ya yi idi a kudancin Kaduna, hotuna

El-Rufa'i ya yi idi a kudancin Kaduna

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Babban buri na PDP ta lashe kowane zabe a 2019 - Inji Ahmad Makarfi

Duk wanda ya iya allon sa: Ban da ‘Dan takara a zaben 2019 –Makarfi

Duk wanda ya iya allon sa: Ban da ‘Dan takara a zaben 2019 –Makarfi
NAIJ.com
Mailfire view pixel