Kyaun diya ta ne ya ribace ni nike kwana da ita - Wani uba ya shaidawa kotu

Kyaun diya ta ne ya ribace ni nike kwana da ita - Wani uba ya shaidawa kotu

Wani katon banza mai suna Promise Eshiet dake da shekaru akalla 53 a duniya ya shaidawa kotun majistare dake garin Ogba, can garin Legas yadda kyaun diyar sa ya labbace shi har yake kwana da ita.

Kamar dai yadda muka samu, diyar duka duka shekarun 13 a duniya amma ta shaidawa kotun cewa mahaifin nata na kwanciya da ita.

Kyaun diya ta ne ya ribace ni nike kwana da ita - Wani uba ya shaidawa kotu
Kyaun diya ta ne ya ribace ni nike kwana da ita - Wani uba ya shaidawa kotu

Legit.ng ta samu cewa haka zalika uban ya fadawa kotun cewa ya fara kwanciya da diyar ne a shekarar 2015 a lokacin tana da shekaru 10 kacal a duniya.

A wani labarin kuma, Hankulan al'ummar dake zaune a unguwar Kuje dake a garin Abuja, babban birnin tarayya sun tashi da safiyar yau biyo bayan tsintar wani jariri sabuwar haihuwa da akayi a kusa da wani gidan mai dake unguwar.

Jaririn dai kamar yadda muka samu, wasu matafiya ne suka lura da shi inda yake ajiye a nannade a cikin wani tsumma mai jike da jini a gefen gidan man Azman.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel