Mahukunta a Saudiyya sun cafke wasu masoya suna sumbantar junan su a bainar jama'a

Mahukunta a Saudiyya sun cafke wasu masoya suna sumbantar junan su a bainar jama'a

Mahukunta a kasar Saudiyya sun sanar da cafke wasu masoya da aka gani suna sumbantar junan su a cikin wani faifan bidiyo a wani yanayi mai kama da fasikanci da badala.

Yanzu haka dai masoyan suna fuskantar tuhumar badala da fasikanci tare da shan kayen ma a bainar jama'a wanda hakan ya sabawa dokokin kasar.

Mahukunta a Saudiyya sun cafke wasu masoya suna sumbantar junan su a bainar jama'a

Mahukunta a Saudiyya sun cafke wasu masoya suna sumbantar junan su a bainar jama'a

KU KARANTA: Wani mahajjaci a tsirara ya so kutsawa cikin Ka'aba

NAIJ.com ta samu cewa lamarin dai ya auku ne a garin Jazan inda kuma namijin ya dauki bidiyon tare kuma da dora shi a saman kafar sadarwar zamani ta Snap Chat inda ya ce wai yana koya mata mota ne.

Ga dai faifan bidiyon nan:

Subscribe to watch new videos

A wani labarin kuma, Mahukunta a wata makarantar kwana mai zaman kanta dake a garin Durban, kasar Afrika ta Kudu da ake kira da Inanda Seminary ta sanar da korar wasu daliban ta mata biyu daga makarantar.

Wannan hukuncin dai da makarantar ta yanke ta ce ya biyo bayan wani faifan bidiyo ne da ya karade garin na daliban biyu suna sumbantar juna har na tsawon minuta 20.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Wata tsiya sai a kasar nan: An 'sace' jirgi guda a filin jirgin Legas

Wata tsiya sai a kasar nan: An 'sace' jirgi guda a filin jirgi a Legas

Wata tsiya sai a kasar nan: An 'sace' jirgi guda a filin jirgin Legas
NAIJ.com
Mailfire view pixel