Babban sakataren gwamnati yayi hasashen nasarar Buhari a zaben 2019

Babban sakataren gwamnati yayi hasashen nasarar Buhari a zaben 2019

Babban sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha yace shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kayar da dukkanin yan adawansa a zaben 2019.

Mustapha ya bayyana hakan a wata sanarwa daga Mista Lawrence Ojabo, daraktan labarai na ofishin babban sakataren gwamnatin tarayya a ranar Talata a Abuja.

Yayi Magana jim kadan bayan ya tarbi wata tawagar APC na jihar Kogi ciki harda mamba da aka zaba mai wakiltan Lokoja-Kogi, Mista Haruna Isah.

Babban sakataren gwamnati yayi hasashen nasarar Buhari a zaben 2019

Babban sakataren gwamnati yayi hasashen nasarar Buhari a zaben 2019

Sun kuma gabatar da satifiket din dawowa na INEC ga Boss Mustapha.

KU KARANTA KUMA: Rundunar soji ta gano hanyar da Boko Haram ke dibar ma’aikata a shafukan zumunta

Yace sakamakon zabuka uku da aka gudanar a Katsina, Bauchi da Kogi ya nuna alamun nasara ga zaben 2019.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Babban buri na PDP ta lashe kowane zabe a 2019 - Inji Ahmad Makarfi

Babban buri na PDP ta lashe kowane zabe a 2019 - Inji Ahmad Makarfi

Duk wanda ya iya allon sa: Ban da ‘Dan takara a zaben 2019 –Makarfi
NAIJ.com
Mailfire view pixel