Da duminsa: Obasanjo da DanKwambo sun sanya labule

Da duminsa: Obasanjo da DanKwambo sun sanya labule

- Kullalliya na cigaba da kulluwa tsakanin masu juya sha'anin siyasar kasar nan gabannin zaben 2019

- Gwamnan jihar Gombe tare da tsohon shugaban kasa Obasanjo suna ganawar sirri

A yanzu haka dai gwamnan jihar Gombe Ibrahim Dankwambo, ya shiga wata ganawar sirri da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a fadarsa dake Abeokuta.

Da duminsa: Obasanjo da DanKwambo sun sanya labule

Da duminsa: Obasanjo da DanKwambo sun sanya labule
Source: Depositphotos

Gwamnan jihar Gomben ya isa dakin karatun tsohon shugaban kasar ne da misalin karfe 1:10 na rana.

KU KARANTA: Kar muke kallon ku, masu yunkurin tsige Saraki da mataimakinsa - PDP

Sai dai ana tunanin ziyarar tasa na da alaka da muradinsa na son samun tikitin takarar shugabancin kasar nan karkashi jam’iyyar PDP a zaben 2019.

Latsawannandominsamunsabuwarmanhajarlabarai ta NAIJ.com Hausa a wayarku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmunadandalinsadazumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idankuna da watashawarakobukatarbamulabari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hadimin Oshiomhole da dumbin magoya bayansa sun fita daga APC, sun fadi dalili

Hadimin Oshiomhole da dumbin magoya bayansa sun fita daga APC, sun fadi dalili

Hadimin Oshiomhole da dumbin magoya bayansa sun fita daga APC, sun fadi dalili
NAIJ.com
Mailfire view pixel