Karya Saraki yayi game da dalilinsa na ziyarar Obasanjo - Onochie

Karya Saraki yayi game da dalilinsa na ziyarar Obasanjo - Onochie

Hadimar shugaban kasa Muhammadu Buhari a shafukan zumunta, Lauretta Onochie, ta caccaki shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki akan dalilin da ya bayar na ziyartan tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo.

A wani rubutu da ta wallafa a shafin Facebook, Onochie ta bayyana cewa sabanin bayanin da Saraki ya bayar, shugaban majalisar dattawan na da dalili na daban da ya kai shi ziyartan tsohon shugaban kasar.

Karya Saraki yayi game da dalilinsa na ziyarar Obasanjo - Onochie

Karya Saraki yayi game da dalilinsa na ziyarar Obasanjo - Onochie

NAIJ.com ta lura cewa yayinda take tsimayin yadda tattaunawa tsakanin OBJ da Saraki ta kaya, Onochie tace lallai ziyarar ta kasance akan shugaba Buhari, Adams Oshiomhole, da kuma jam’iyyar All Progressives Congress (APC).

KU KARANTA KUMA: Hukumar INEC ta bayar da takardun shaidar dawowa ga zababbun sanatoci

Ta caccaki shugaban majalisar dattawa kan yadda ya mayar da yan Najeriya kamar wasu yara inda ta nuna cewa watanni 17 da suka shige ne aka bude dakin litattafan Obasanjo.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Rikicin makiyaya: ‘Yan sanda sun kama wasu ‘yan kasar Kamaru da miyagun makamai a Benuwe, hoto

Rikicin makiyaya: ‘Yan sanda sun kama wasu ‘yan kasar Kamaru da miyagun makamai a Benuwe, hoto

Rikicin makiyaya: ‘Yan sanda sun kama wasu ‘yan kasar Kamaru da miyagun makamai a Benuwe, hoto
NAIJ.com
Mailfire view pixel