Bani da ra’ayin zama shugaban majalisar dattawa a yanzu – Akpabio

Bani da ra’ayin zama shugaban majalisar dattawa a yanzu – Akpabio

Tsohon shugaban yan tsiraru a majalisar dattawa, Godswill Akpabio yace shibaida ra’ayin zama shugaban majalisar dattawa a yanzu.

Matsayin Bukola Saraki na shugaban majalisar dattawa na lilo tun bayan da jam’iyyar All Progressives Congress da yan majalisan ta suka bukaci yayi murabus ko kuma a tsige shi tunda ya koma jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).

Bani da ra’ayin zama shugaban majalisar dattawa a yanzu – Akpabio

Bani da ra’ayin zama shugaban majalisar dattawa a yanzu – Akpabio

Mista Saraki yace ba zai yi murabus ba saboda har yanzu yana da goyon bayan mafi yawan sanatoci.

KU KARANTA KUMA: Wani ya hallaka abokinsa don kawai yayi soyayya da budurwarsa

Mista Akpabio, tsohon shugaban PDP a majalisar dattawa ya sauya sheka zuwa AC a ranar Laraba bayan ana ta rade-radin cewa anyi masa alkawarin kujerar shugaban majalisar dattawa.

Sai dai shi yace baida ra’ayin wannan kujera a yanzu, sai dai abun da Allah yayi masa.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu Yanzu: Ana tsimayen saukar Shugaba Buhari a Garin Daura

Yanzu Yanzu: Ana tsimayen saukar Shugaba Buhari a Garin Daura

Yanzu Yanzu: Ana tsimayen saukar Shugaba Buhari a Garin Daura
NAIJ.com
Mailfire view pixel