Yanzu Yanzu: Mahaifiyar Gwamna Dickson ta mutu bayan fama da cutar daji

Yanzu Yanzu: Mahaifiyar Gwamna Dickson ta mutu bayan fama da cutar daji

Gwamna Seriake Dickson na jihar Bayelsa ya tabbatar da mutuwar mahaifiyarsa, Misis GoldCoast Dickson.

Ta rasu tana da shekaru 72 a duniya sakamakon cutar daji.

Gwamnan a wata sanarwa da ya saki a ranar Alhamis ta hannun babban sakataren labaransa, Francis Ottah Agbo, yace marigayiya GoldCoast ta rasu a asibitin jami’ar Texas, kasar Amurka, inda take samun kulawar likita.

Dickson yayi godiya ga asibitin bisa irin kokarin da suka yi wajen kula da mahaifiyar tasa.

KU KARANTA KUMA: Wani ya hallaka abokinsa don kawai yayi soyayya da budurwarsa

An rahoto cewa iyalan marigayiyar zsu sanar da ranar jana'iza nan badajimawa ba.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kaico: Aukuwar wani Hatsarin Jirgin kasa ta yi matukar muni da rayuka suka salwanta, fiye da 70 sun jikkata

NAIJ.com
Mailfire view pixel