Yanzu Yanzu: Saraki ya bayyana dalili daya da zai sa shi yin murabus a matsayin shugaban majalisar dattawa

Yanzu Yanzu: Saraki ya bayyana dalili daya da zai sa shi yin murabus a matsayin shugaban majalisar dattawa

Shugaban majalisa dattawa Bukola Saraki yace zai yi murabus daga matsayinsa idan har ya rasa goyon bayan yan uwansa sanatoci.

Saraki zai yi jawabi ga taron manema labarai na duniya a majalisar dokokin kasar dake birnin tarayya Abuja.

Yanzu Yanzu: Saraki ya bayyana dalili daya da zai sa shi yin murabus a matsayin shugaban majalisar dattawa

Yanzu Yanzu: Saraki ya bayyana dalili daya da zai sa shi yin murabus a matsayin shugaban majalisar dattawa

Saraki yace shugabannin majalisar dokokin kasar sun shirya yin murabus daga lokacin da suka daina samun goyon bayan yan majalisa.

“Wannan maganarmu ce. Wannan zance ne na doka.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Yan majalisa na PDP 6 sun sauya sheka zuwa APC a Kano

“Zamu sauka daga ranar da muka daina samun goyon bayan mambobin majalisa,” inji shi.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

  1. Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Muna shan ɗan-karan tambaya daga hannun jami’an hukumar EFCC – Inji wani Gwamnan Arewa

Wani Gwamna daga Arewacin Najeriya ya koka kan yadda EFCC ke takura masa da mukarrabansa

Wani Gwamna daga Arewacin Najeriya ya koka kan yadda EFCC ke takura masa da mukarrabansa
NAIJ.com
Mailfire view pixel