Babban gida: Ku zo kuga hotunan fadar Shugaban kasar Najeriya da akewa lakani da 'Villa'

Ko shakka babu inda mutum ya kwana ya kuma tashi a kasar nan to tabbas ya san da inda ake kira fadar shugaban kasa, ko kuma 'Villa' a turance.

Fadar shugaban kasar dai, ga wadanda basu sani ba tana a garin Abuja ne babban birnin tarayya a wata unguwa da ake kira Aso Rock a rukunin fadar mulki ta Three Arms Zone da ta kunshi majalisun tarayya, da kuma bangaren shari'a.

Babban gida: Ku zo kuga hotunan fadar Shugaban kasar Najeriya da akewa lakani da 'Villa'
Babban gida: Ku zo kuga hotunan fadar Shugaban kasar Najeriya da akewa lakani da 'Villa'

KU KARANTA: Yan bindiga sun kashe Hausawa 4 a Fatakwal

Tabbas an kawata wurin sosai don duk wanda ka tambaya wanda ya san wurin zai tabbatar maka da hakan.

Tarihi dai ya tabbatar mana da cewa da fadar mulkin kasar tana a garin Legas ne kafin daga bisani gwamnatin Janar Babangida ta maido ta a inda take yanzu.

Legit.ng dai ta tattaro maku wasu daga cikin hotunan fadar domin wadanda ma basu taba zuwa ba su kashe kwalkwatar idon su.

Babban gida: Ku zo kuga hotunan fadar Shugaban kasar Najeriya da akewa lakani da 'Villa'
Babban gida: Ku zo kuga hotunan fadar Shugaban kasar Najeriya da akewa lakani da 'Villa'

Babban gida: Ku zo kuga hotunan fadar Shugaban kasar Najeriya da akewa lakani da 'Villa'
Babban gida: Ku zo kuga hotunan fadar Shugaban kasar Najeriya da akewa lakani da 'Villa'

Babban gida: Ku zo kuga hotunan fadar Shugaban kasar Najeriya da akewa lakani da 'Villa'
Babban gida: Ku zo kuga hotunan fadar Shugaban kasar Najeriya da akewa lakani da 'Villa'

Babban gida: Ku zo kuga hotunan fadar Shugaban kasar Najeriya da akewa lakani da 'Villa'
Babban gida: Ku zo kuga hotunan fadar Shugaban kasar Najeriya da akewa lakani da 'Villa'

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel