Tsohon gwamnan PDP da ya koma APC ya samu tarbar girma a jihar sa, hotuna

Tsohon gwamnan PDP da ya koma APC ya samu tarbar girma a jihar sa, hotuna

A yau ne tsohon gwamnan jihar Akwa Ibom kuma shugaban marasa rinjaye na majalisar dattijai, Godswill Akpabio, ya samu tarba daga jami’an gwamnati, ‘yan majalisar dokoki da dubban jama’a yayin da ya ziyarci jihar a yau, Talata.

Wannan it ace ziyara ta farko da Akpabio ya kai jihar sat a Akwa Ibom bayan ya canja sheka daga jam’iyyar PDP zuwa APC.

A ranar Lahadi ne Akpabio ya ziyarci shugaba Buhari a kasar Ingila inda suka tattauna gabanin komawarsa jam’iyyar APC.

Tsohon gwamnan PDP da ya koma APC ya samu tarbar girma a jihar sa, hotuna

Akpabio a Akwa Ibom

Tsohon gwamnan PDP da ya koma APC ya samu tarbar girma a jihar sa, hotuna

Jama'ar jihar Akwa ibom

Bayan dawowarsa Najeriya, Akpabio, ya ziyarci jagoran jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, a gidansa.

DUBA WANNAN: Buhari ne ya bayar da umarnin a kori Daura bayan gano wata kitimurmura tsakaninsa da Saraki

Tun a ranar Lahadi ne mai bawa shugaba Buhari shawara a kan harkokin da suka shafi majalisar dattijai, Ita Enang, ya bayyana cewar za a karbi Akpabio zuwa APC a jihar sat a Akwa Ibom ranar 8 ga wata.

Tsohon gwamnan PDP da ya koma APC ya samu tarbar girma a jihar sa, hotuna

Akpabio a Akwa Ibom

Tsohon gwamnan PDP da ya koma APC ya samu tarbar girma a jihar sa, hotuna

Akpabio a Akwa Ibom

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Muna shan ɗan-karan tambaya daga hannun jami’an hukumar EFCC – Inji wani Gwamnan Arewa

Muna shan ɗan-karan tambaya daga hannun jami’an hukumar EFCC – Inji wani Gwamnan Arewa

Wani Gwamna daga Arewacin Najeriya ya koka kan yadda EFCC ke takura masa da mukarrabansa
NAIJ.com
Mailfire view pixel