Yanzu Yanzu: An janye jami’an tsaro daga majalisar dokokin kasar

Yanzu Yanzu: An janye jami’an tsaro daga majalisar dokokin kasar

Jami’an tsarosun janye takunkumin da suka sanya a majalisar dokokin kasar.

Janyewar na zuwa ne kasa da sa’a daya bayan an sanar da dakatar da darakta janar na hukumar SSS, Lawal Daura.

Hakan na kuma zuwa ne yan mintoci kadan bayan wasu sanatoci sun bar harabar majalisar dokokin kasar.

Jami’an tsaro na SSS da suka yiwa majalisar kawanya a safiyar ranar Talata sun bar zauren ne da misalin karfe 2:49 na rana.

Yanzu Yanzu: An janye jami’an tsaro daga majalisar dokokin kasar

Yanzu Yanzu: An janye jami’an tsaro daga majalisar dokokin kasar

Da fari sun sanar da sanatoci da manema cewa umurnin na sama suke bi.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: An soke taron gaggawa da majalisar dokokin kasar ta kira

Mafi akasarin sanatocin da suka bar majalisar yan jam’iyyar adawa ne wato APC.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Akwai yiwuwar manyan Jam’iyyar PDP su koma APC a Jihar Kano

Wasu Jiga-jigan PDP na neman komawa bayan Ganduje kafin zaben 2019 a Kano

Akwai yiwuwar manyan Jam’iyyar PDP su koma APC a Jihar Kano
NAIJ.com
Mailfire view pixel