Yanzu Yanzu: An soke taron gaggawa da majalisar dokokin kasar ta kira

Yanzu Yanzu: An soke taron gaggawa da majalisar dokokin kasar ta kira

Shugaban majalisar dokokin kasar ya soke taron gaggawa na majalisar wadda aka shirya gudanarwa a ranar Talata 7 ga watan Agusta sakamakon lamarin tsaro a majalisar.

Yussuff Lasu, mataimakin kakakin majalisar wakilai ne ya bayyana hakan ga manema labarai cewa sakamakon hankula da ya tashi a majalisar dokokin kasar, baza’a gudanar da taron ba.

Yanzu Yanzu: An soke taron gaggawa da majalisar dokokin kasar ta kira

Yanzu Yanzu: An soke taron gaggawa da majalisar dokokin kasar ta kira

Lasun ya isa majalisar dokokin ne yan mintuna kadan kafin 12 na rana, lokacin da aka shirya gudanar da ganawar.

KU KARANTA KUMA: APC ba zata iya nasara a zaben 2019 ba – Inji Lamido

Jami’a DSS dai sun yiwa majalisar kawanya a safiyar yau, inda suka hana mutane shiga harabar majalisar.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Jam'iyyar ADP ta sha alwashin fatattakar APC a zaben Gwamnan wata Jiha a Najeriya

Jam'iyyar ADP ta sha alwashin fatattakar APC a zaben Gwamnan wata Jiha a Najeriya

Jam'iyyar ADP ta sha alwashin fatattakar APC a zaben Gwamnan wata Jiha a Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel