Matar shugaban kasan Gambiya ta yiwa matan Najeriya goma ta arziki a Abuja, hotuna
A yau, Lahadi ne, matar shugaban kasar Gambiya, Fatoumatta Bah Barrow, dake ziyara a Najeriya ta ziyarci sashen karbar haihuwa na asibitin Maitaima dake Abuja.
Fatoumatta ta ziyarci asibitin ne bisa rakiyar Aisha Buhari, uwargidan shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari.
DUBA WANNAN: 'Yan Shi'a sun gudanar da mauludin Annabi Isa a Kaduna, duba hotuna
A wani sako da Aisha Buhari ta fitar a shafinta na dandalin sada zumunta dake Facebook ta bayyana cewar sun kai ziyara asibitin ne domin taya Fatoumatta murnar zagayowar ranar haihuwarta.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng