Bambarakwai: ‘Yan Shi’a sun yi Mauludin Annabi Isa a Kaduna, duba hotuna

Jaridar Legit.ng ta ci karo da wani labari a dandalin sada zumunta dake nuna hotunan mabiya Shi’a yayin gudanar da maulidin Annabi Isa (A.S).

Lamarin ya daurewa ragowar musulmai kai matuka tare da saka wasu yin tambayar ko ya halatta musulmi ya yi mauludin wani annabi bayan annabi Muhammad (SAW).

Ga wasu daga cikin hotunan da aka dauka yayin gudanar da mauludin a yankin gabashin jihar Kaduna.

Bambarakwai: ‘Yan Shi’a sun yi Mauludin Annabi Isa a Kaduna, duba hotuna
‘Yan Shi’a sun yi Mauludin Annabi Isa a Kaduna, duba hotuna

Wurin Mauludin 'yan shi'a na Annabi Isa a Kaduna

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel