Kira ga Saraki yayi murabus duk tatsuniya ce - PDP

Kira ga Saraki yayi murabus duk tatsuniya ce - PDP

Jam’iyyar Democratic Party (PDP) ta bayyana kia da jam’iyyar Democratic Party (PDP) ke yi kan cewa shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki yayi murabus daga matsayinsa na shugaban majalsar dattawan Najeriya a matsayin wasa.

Babban sakataren labaran jam’iyyar PDP, Kola Ologbodiyan ne ya bayyana hakan inda yace kiran da Oshiomole yayi akan haka abun ban dariya ne.

A ranar Larabane shugaban jam’iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole yace abunda ya fi dacewa ga shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki shine ya sauka daga kujerarsa bayan barin jam’iyyar inda ya koma PDP.

Kira ga Saraki yayi murabus duk tatsuniya ce - PDP

Kira ga Saraki yayi murabus duk tatsuniya ce - PDP

Don haka PDP ta ce babu inda Saraki zai sauka ya je yana nan daam-dakam a matsayinsa na shugaban mjalisar dattawan.

A halin da ake ciki, Alhaji Buba Gadima, shugaban kungiyar sabuwar APC yace duk wadanda ke makale Buhari barayin yan siyasa ne.

KU KARANTA KUMA: Kotun Kaduna ta sanya ranar 4 ga watan Oktoba don yanke hukunci kan belin Zakzaky

Manyan jiga-jigan jam’iyyar All Progressive Party(APC) da dama sun sauya sheka inda suka koma babban jam’iyyar adawa ta PDP.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
2019: Atiku ya yi alfahari da kwarewar sa a warware wata matasalar da ya ce tafi damun Najeriya

2019: Atiku ya yi alfahari da kwarewar sa a warware wata matasalar da ya ce tafi damun Najeriya

2019: Atiku ya yi alfahari da kwarewar sa a warware wata matasalar da ya ce tafi damun Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel