Yanzu Yanzu: Buhari na cikin ganawar sirri da shugabannin tsaro

Yanzu Yanzu: Buhari na cikin ganawar sirri da shugabannin tsaro

A yanzu haka shugaban kasa Muhammadu Buhari na cikin ganawar sirri tare da shugabannin tsaro a fadar shugaban kasa dake Abuja.

Ba’a sanar da manema labarai cikakken bayanin tattaunawar da suke yi a wajen ganawarba a lokacin wannan rahoto.

Yanzu Yanzu: Buhari na cikin ganawar sirri da shugabannin tsaro

Yanzu Yanzu: Buhari na cikin ganawar sirri da shugabannin tsaro

Shugaban kasar ya gana da gwamnonin da aka zaba karkashin lemar All Progressives Congress (APC), a ranar Laraba, 1 ga watan Agusta.

KU KARANTA KUMA: Baka isa ka rufe majalisar dattawa kan wasu lamura naka na daban ba – Ndume ya caccaki Saraki

Ana sanya ran cewa shugaban kasa Buhari zai tafi hutun kwanaki goma a birnin Landan.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hari la yau: ‘Yan bindiga a Kaduna sun sace matar malamin addini bayan sun kashe shi

Masu garkuwa sun sace matar wani malamin addini a Kaduna bayan sun kashe shi

Hari la yau: ‘Yan bindiga a Kaduna sun sace matar malamin addini bayan sun kashe shi
NAIJ.com
Mailfire view pixel