Yanzu Yanzu: Rundunar yan sanda sun kama manyan yan fashin dake garkuwa tare da kashe mutane a babban titin Abuja zuwa Kaduna

Jami’an yan sanda sun kama manyan yan fashi dake garkuwa da mutane tare da kashe-kashe a babban titin Abuja-Kaduna-Kano.

Yan fashin da aka kama sun kasance su takwas. Sannan kuma an samo bindigogi, sauran makamai daban-daban da kayan sojoji.

Yanzu Yanzu: Rundunar yan sanda sun kama manyan yan fashin dake garkuwa tare da kashe mutane a babban titin Abuja zuwa Kaduna

Yanzu Yanzu: Rundunar yan sanda sun kama manyan yan fashin dake garkuwa tare da kashe mutane a babban titin Abuja zuwa Kaduna

Masu garkuwa da mutanen sun bayyana cewa sun yi garkuwa da mutane da dama sannan sun kashe wasu da dama a babban titin ta hanyar harbe-harben motocin bayin Allah.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari zai tafi hutun kwanaki 10

A yanzu haka ana kokarin ganin an kamo sauran yan ta’addan.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dalilin da ya sanya muke so Buhari ya zarce har bayan 2019 Inji wani Gwamna a Arewa

NAIJ.com
Mailfire view pixel