Dole ne mu taru mu kauda Buhari domin samun tabbataccen tsaro a Najeriya - Sule Lamido

Dole ne mu taru mu kauda Buhari domin samun tabbataccen tsaro a Najeriya - Sule Lamido

Tsohon gwamnan Jigawa dake a shiyyar Yamma maso yammacin Najeriya kuma mai neman tikitin takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP, Sule Lamido yace dole ne fa 'yan Najeriya su taru su kawar da Buhari indai ana son samun zaman lafiya.

Sule Lamido ya yi wannan kalamin ne a lokacin da 'yan tawagar sa suka je wajen gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku a garin Jalingo domin neman goyon bayan sa.

Dole ne mu taru mu kauda Buhari domin samun tabbataccen tsaro a Najeriya - Sule Lamido

Dole ne mu taru mu kauda Buhari domin samun tabbataccen tsaro a Najeriya - Sule Lamido

KU KARANTA: Sanatoci 7 sun kammala shirin komawa APC

NAIJ.com ta samu cewa Sule Lamido ya kara da cewa a shekarar 2019 mai zuwa, dole ne 'yan Najeriya su tashi suyi anfani da kuri'ar su wajen maido da kasar bisa turbar da ta dace da ita.

A wani labarin kuma, Wani rahoto da muke samu daga kafofin sadarwar zamani sun tabbatar mana da cewa jami'an 'yan sandan Najeriya a jihar Kano sun cika hannuwan su da wasu mabiya darikar kwankwasiyya a jihar.

Kamar dai yadda muka samu, yan sandan sun ce laifin da wadanda suka kama din da galibin su matasa ne shine na kona tsintsiya a bainar jama'a.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Jam'iyyar APC ta bayyana abinda za ta yi ko da za gudanar Zaɓe a yanzu

Jam'iyyar APC ta bayyana abinda za ta yi ko da za gudanar Zaɓe a yanzu

Jam'iyyar APC ta bayyana abinda za ta yi ko da za gudanar Zaɓe a yanzu
NAIJ.com
Mailfire view pixel