Yanzu Yanzu: Gobara ta tashi a babban ofishin Ecobank a Lagas

Yanzu Yanzu: Gobara ta tashi a babban ofishin Ecobank a Lagas

Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa gobara ta tashi a hadkwatar Ecobank dake Victoria Island, dake Lagas.

An rahoto cewa gobarar ta fara ne da misalin karfe 8:40 na saiyar ranar Talata, 31 ga watan Yuli.

Yanzu Yanzu: Gobara ta tashi a babban ofishin Ecobank a Lagas

Yanzu Yanzu: Gobara ta tashi a babban ofishin Ecobank a Lagas

KU KARANTA KUMA: Adamu na hari na ne don ya kare kansa daga EFCC – Saraki

An tattaro cewa, tankan dake kawowa bankin man diesel na sauye mai ga kamfanin lokacin da ya kama da wuta yayinda janaraton ke ci gaba da aiki.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Wani fitaccen ‘Dan Majalisan APC ya ba Buhari gaskiya a kan Obasanjo

Sanata Shehu Sani ya kare Gwamnatin Buhari daga sukar Obasanjo

Wani fitaccen ‘Dan Majalisan APC ya ba Buhari gaskiya a kan Obasanjo
NAIJ.com
Mailfire view pixel