Da dumi-dumi: Uwar jam’iyyar APC ta rushe zababbun shugabanninta na jihar Kwara, ta kafa wasu

Da dumi-dumi: Uwar jam’iyyar APC ta rushe zababbun shugabanninta na jihar Kwara, ta kafa wasu

Kwamitin zartarwa na APC ta kasa ya bayar da sanarwar rushe shugabannin jam’iyyar na jihar Kwara.

A wata takardar sanarwa da shugaban APC na kasa, Adams oshiomhole, da sakatarenta, Mai Mala Buni, suka sakawa hannu, jam’iyyar ta amince da nadin sabbin shugabannin na rikon kwarya karkashin jagorancin Honarabul Bashir Bolarinwa kafin zuwa lokaacin da za a kafa kwamitin da zai gudanar da zaben shugabanni a matakin mazabu da kananan hukumomi.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Mutane 3 sun sheka lahira yayin karon-batta tsakanin magoya bayan jam'iyyar APC da PDP

Mutane 3 sun sheka lahira yayin karon-batta tsakanin magoya bayan jam'iyyar APC da PDP

Mutane 3 sun sheka lahira yayin karon-batta tsakanin magoya bayan jam'iyyar APC da PDP
NAIJ.com
Mailfire view pixel