Yanzu-Yanzu: An tsige Yanzu-Yanzu: An tsige kakakin majalisar jihar Kano da sanyi safiyar yau

Yanzu-Yanzu: An tsige Yanzu-Yanzu: An tsige kakakin majalisar jihar Kano da sanyi safiyar yau

Labarin da muke samu da sanyin safiya yau na nuni ne da cewa yan maja jihar kano sun tsige kakarin su daga mukamin sa tare da sauran mukarraban sa.

Kamar dai yadda muka ji da majiyar mu ta Daily Nigerian, fiye da rabin yan majalisn ne suka raytafa hannu a saman takardar tsige kakarin .

Jiha kano din dai yanzu haka tana cikin wani yanayi na rashin tabbas a siyasance biyo bayan komawar tsohon Gwamanan jihar Dakta Rabi'u Musa Kwankwaso jam'iyyar PDP.

Cikakken bayani na nan tafe.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu Yanzu: Majalisar dokokin jihar Kaduna ta zabi sabon mataimakin kakakin majalisa

Yanzu Yanzu: Majalisar dokokin jihar Kaduna ta zabi sabon mataimakin kakakin majalisa

Yanzu Yanzu: Majalisar dokokin jihar Kaduna ta zabi sabon mataimakin kakakin majalisa
NAIJ.com
Mailfire view pixel