Yanzu-Yanzu: Kotu ta aika ma IG sammaci, ta bukaci ya bayyana gabanta da kansa

Yanzu-Yanzu: Kotu ta aika ma IG sammaci, ta bukaci ya bayyana gabanta da kansa

Wata babban kotu dake Ilorin a jihar Kwara ta bukaci Sufeta Janar na 'yan sandan Najeriya, Ibrahim Idris, ya bayyana gabanta kafin ranar Laraba domin ya yi bayanin dalilin da yasa har yanzu 'yan sanda ke tsare da Lekan Alabi, wani daga cikin hadiman gwamnan jihar Kwara Abdulfattah Ahmed.

An dai kama Alabi ne a watan Mayu inda ake tuhumarsa da hannu cikin fashin Offa da akayi a ranar 5 ga watan Afrilun 2018 kamar yadda The Cable ta wallafa.

Tun lokacin da aka kama shi, hukumar 'yan sanda bata gurfanar dashi gaban kotu ba.

Yanzu-Yanzu: Kotu ta aika ma IG sammaci, ta bukaci ya bayyana gabanta da kansa

Yanzu-Yanzu: Kotu ta aika ma IG sammaci, ta bukaci ya bayyana gabanta da kansa

DUBA WANNAN: Kotu ta tsige wani basarake a dan gatan gwamnan jihar Adamawa

Ku biyo mu don samun karin bayani...

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Wani miji ya silale cikin asibiti kawai domin tarawa da matarshi mai jinya

Wani miji ya silale cikin asibiti kawai domin tarawa da matarshi mai jinya

Wani miji ya silale cikin asibiti kawai domin tarawa da matarshi mai jinya
NAIJ.com
Mailfire view pixel