Yanzu-yanzu: Jami'an yan sanda sun hana Bukola Saraki, Ekeweremadu fitowa daga gidajensu da safen nan

Yanzu-yanzu: Jami'an yan sanda sun hana Bukola Saraki, Ekeweremadu fitowa daga gidajensu da safen nan

Rahoton da ke shigowa yanzu na nuna cewa jami'an hukumar SARS na ofishin yan sandan Abuja sun tare shugaban majalisan dattawa, Bukola Saraki, da safen nan sun hanashi fita daga gidansa da ke unguwar Maitama dake Abuja.

Jami'an yan sandan sun dira gidansa ne misalin karfe 6 na safe kuma sun hana kowa fitowa daga gidan.

Kana sun hana mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ike Ekweremadu, fitowa yayinda suka tsare gidansa dake Apo.

Cikakken bayani zai zo anjima...

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dino Melaye ya kai kukansa ga Buhari game da yunkurin da ake yi na halaka shi

Dino Melaye ya kai kukansa ga Buhari game da yunkurin da ake yi na halaka shi

Magiya: Ka shiga tsakanina da masu neman halaka ni – Dino Melaye ga Buhari
NAIJ.com
Mailfire view pixel