R-APC: Ina baccina harda munshari – Oshiomhole

R-APC: Ina baccina harda munshari – Oshiomhole

Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress, Adams Oshiomhole, a ranar Litinin ya ce lallai baya kasa bacci saboda kungiyar sabuwar APC.

Ya fadama manema labarai wanda suka tambaye shi ko yana hana kansa bacci, bayan ganawarsa da shugaban kasa Muhammadu Buhari, a fadar shugaban kasa, Abuja cewa “Kuna gani na, nayi kama da wanda baya bacci?”

R-APC: Ina baccina harda munshari – Oshiomhole

R-APC: Ina baccina harda munshari – Oshiomhole

Oshiomhole ya ce ba zai iya hana kansa bacci ba saboda ballewar kungiyar APC.

KU KARANTA KUMA: A 2019, yan Najeriya za su yi jana’izar PDP – Hadimar Buhari

Da yake maida martani ga sharhin, Kola Ologbondiyan, kakakin PDP, yace Oshiomhole ya yi watsi da R-APC amma duk da haka ya ziyarci Buba Galadima, shugaban kungiyar.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dalilin da ya sanya muke so Buhari ya zarce har bayan 2019 Inji wani Gwamna a Arewa

Dalilin da ya sanya muke so Buhari ya zarce har bayan 2019 Inji wani Gwamna a Arewa

Dalilin da ya sanya muke so Buhari ya zarce har bayan 2019 Inji wani Gwamna a Arewa
NAIJ.com
Mailfire view pixel