Tsohon shugaban 'yan sandan Najeriya, Ibrahim Coomassie ya rasu

Tsohon shugaban 'yan sandan Najeriya, Ibrahim Coomassie ya rasu

Tsohon Sufeta Janar na 'yan sandan Najeriya, kuma Sardaunan Katsina Alhaji Ibrahim Coomassie ya rasu.

Marigayin ya rasu ne a yammacin yau a asibitin Kwararu na Amadi Rimi dake jihar Katsina bayan ya yi fama da gajeruwar rashin lafiya.

An samu labarin rasuwar tsohon shugaban yan sandan ne ta bakin wani dan jarida mai aiki da VOA, Saleh Shehu Ashaka a yau Alhamis 19 ga watan Yuli a shafinsa na Twitter.

Allah ya jikansa da rahama ya yafe masa kurakurensa. Amin.

Tsohon shugaban 'yan sandan Najeriya, Ibrahim Coomassie ya rasu

Tsohon shugaban 'yan sandan Najeriya, Ibrahim Coomassie ya rasu

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Janar Babangida na murnar cika shekaru 77 yau, karanta wani balli na tarihinsa

Janar Babangida na murnar cika shekaru 77 yau, karanta wani balli na tarihinsa

Janar Babangida na murnar cika shekaru 77 yau, karanta wani balli na tarihinsa
NAIJ.com
Mailfire view pixel