Yanzu-yanzu: Buhari na ganawa da zakaran zaben Ekiti, Fayemi (Bidiyo)

Shugaba Muhammadu Buhari ya gana zakaran zaben gwamnan jihar Ekiti, John Kayose Fayemi, a yau Alhamis, 19 ga watan Yuli a fadar shugaban kasa Aso Villa, Abuja.

Fayemi, wanda ya samu nasara a zaben jihar Ekiti ranan Asabar da ya gabata ya isa fadar shugaban kasa ne misalin karfe 12:30 na rana.

Yanzu-yanzu: Buhari na ganawa da zakaran zaben Ekiti, Fayemi (Bidiyo)

Yanzu-yanzu: Buhari na ganawa da zakaran zaben Ekiti, Fayemi (Bidiyo)

Daga cikin wadanda suka taka masa baya sune shugaban kamfen zaben, gwamnan jihar Kebbi, Abubakar Atiku Bagudu, da gwamnan jihar Ogun, Ibikunle Amosun.

Zamu kawo muku cikakken rahoton….

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Abin ya zafafa: Saraki sun ruga kotu, da rokon ta hana IGP, AGF da DSS tsige su, kuma ta kai musu

NAIJ.com
Mailfire view pixel