Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya nada Muiz Banire a matsayin shugaban AMCON, da wasu mutane 13 a FCSC

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya nada Muiz Banire a matsayin shugaban AMCON, da wasu mutane 13 a FCSC

A ranar Talata, 17 ga watan Yuli, shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya nadawani tsohon mai ba jam’iyya mai mulki, APC shawara akan doka, Muiz Banire a matsayin shugabanhukumar kula da kadarori na Najeriya.

Shugaba Buhari ya nada Banire wadda ya kasance babban lauyan Najeriya a rana Talata 17 ga watan Yuli.

Jaridar Punch ta ruwaito cewa shugaban kasar ya kuma nada kwamishinoni 12 a hukuma ma’aikatan gwamnatin tarayya (FCSC).

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya nada Muiz Banire a matsayin shugaban AMCON, da wasu mutane 13 a FCSC

Shugaba Buhari ya nada Muiz Banire a matsayin shugaban AMCON

KU KARATA KUMA: Babu shaidar da ya nuna cewa anyi magudin zabe a Ekiti - CDD

Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ya karanta wasikan shugaban kasar a gaban majalisa wadda a ciki ya nemi yardan majalisar.

A wani lamari na daban, NAIJ.com ta rahoto cewa Cibiyar ci gaban damokradiya (CDD), a ranar Lahadi ya bayyana cewa zuwa yanzu babu wani shaida dake nuna cewa anyi magudin sakamakon zaben gwamna da aka yi a ranar Asabar a jihar Ekiti.

Manema labarai sun rahoto cewa CDD na daga cikin kungiyar jama’a a fadin kasar da hukumar zabe mai zaman kanta ta tattance domin lura da zaben Ekiti wanda aka gudanar a ranar 14 ga watan Yuli.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Wani miji ya silale cikin asibiti kawai domin tarawa da matarshi mai jinya

Wani miji ya silale cikin asibiti kawai domin tarawa da matarshi mai jinya

Wani miji ya silale cikin asibiti kawai domin tarawa da matarshi mai jinya
NAIJ.com
Mailfire view pixel