A gaggauce: Buhari, Fasto Tunde Bakare da Adeosun na wata ganawa mai muhimmanci

A gaggauce: Buhari, Fasto Tunde Bakare da Adeosun na wata ganawa mai muhimmanci

Babban Faston Latter Rain Assembly dake Legas kuma tsohon abokin takarar shugaba Muhammadu Buhari, Fasto Tunde Bakare tare da ministan kudi na kasa Kemi Adeosun suna wata muhimmiyar ganawa da shugaba Muhammadu Buhari a fadar shugaban kasar dake Abuja.

Bakare da Adeosun sun taho daga jihar Ogun ne kuma suka shiga ofishin shugaban kasar mislin karfe 2.30 na rana.

A taron nasu, Fasto Bakare ya yiwa shugaba Muhammadu Buhari godiya bisa sakon ta'aziyya da ya aike masa game da rasuwar mahaifiyarsa Mama Abigail Ebundola Bakare.

A gaggauce: Buhari, Fasto Tunde Bakare da Adeosun na wata ganawa mai muhimmanci

A gaggauce: Buhari, Fasto Tunde Bakare da Adeosun na wata ganawa mai muhimmanci

A gaggauce: Buhari, Fasto Tunde Bakare da Adeosun na wata ganawa mai muhimmanci

A gaggauce: Buhari, Fasto Tunde Bakare da Adeosun na wata ganawa mai muhimmanci

Ku biyo mu domin karin bayani ...

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Injiniyan Najeriya ya kafa tarihi bayan ya samu aiki da Apple

Kwararren ‘Dan Najeriya ya samu aiki mai tsoka a Amurka

Injiniyan Najeriya ya kafa tarihi bayan ya samu aiki da Apple
NAIJ.com
Mailfire view pixel