Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya kaddamar da tashan jirgin kasan birnin tarayya Abuja

Shugaban kasan Najeriya, Muhammadu Buhari, ya kaddamar layin dogo da tashan jirgin kasan birnin tarayya Abuja a yau Talata, 12 ga watan Yuli 2017.

A wani jawabin shafin sada zuminta Tuwita da hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad, ya saki, ya bayyana cewa shugaban kasan ya kaddamar da wannan hanyar sufuri wanda zai saukaka rayuwa ga mazauna birnin tarayya.

Rahotannin sun nuna cewa ma'aikatar da ke kula da jirgin saman ta ce kowa zai samu damar hawa wannan jirgi na tsawon makonni biyu daga yau kyauta.

A bangare guda, NAIJ.com ta kawo muku rahoton cewa shugaban Buhari ya kaddamar da wasu ayyukan a jihar Zamfara.

Shugaban Buhari ya kaddamar da waddanan ayyuka ne a wani ziyara ya kai yankin Arewa maso yammacin kasar.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hukumar 'yan sanda ta kama jami'anta 23 da aka samu da karbar cin hanci

NAIJ.com
Mailfire view pixel