An fara gasar cin tattasai mai zafi a kasar China

An fara gasar cin tattasai mai zafi a kasar China

Rahotanni sun kawo cewa an fara gudanar da gasar cin tattasai mai zafin gaske a yankin Hunan dake tsakiyar kasar China.

Masu gasar suna cin jan tattasai mai zafi har guda hamsin. Za a kuma kammala gasar ne a karshen watan Agusta.

An fara gasar cin tattasai mai zafi a kasar China

An fara gasar cin tattasai mai zafi a kasar China

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Fayose ya fashe da kuka ya ce jami’an yan sanda sun mare shi sannan suka harbe shi (bidiyo)

A tsawon kwanakin wannan gasa a kullun ake kawo sabon tattasai ga wadanda ke wannan gasa.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An samu ‘Yan Najeriya da hannu dumu-dumu wajen cuwa-cuwar fetur

Kotun Turai ta kama wasu ‘Yan Najeriya 2 da laifi a badakalar rijiyar mai

Kotun Turai ta kama wasu ‘Yan Najeriya 2 da laifi a badakalar rijiyar mai
NAIJ.com
Mailfire view pixel