Yanzu Yanzu: An tsige kakakin jihar Plateau, Peter Azi

Yanzu Yanzu: An tsige kakakin jihar Plateau, Peter Azi

Kakakin majalisar dokokin jihar Plateau, Peter Azi ya sha da kyar bayan yan uwansa yan majalisa sun yi kokarin tsige shi, jaridar New Telegraph ta ruwaito.

Da fari Mista Azi ya tsallake yunkurin tsige shi a ranar 29 ga watan Yuni bisa yunkurin tsawaita zangon shugabannin kwamitin mika mulki na kananan hukumomi 17 dake jihar wanda ya cika a ranar Alhamis, 28 ga watan Yuni.

Daga bisani yan majalisan sun zabi Joshua Madaki a matsayin sabon kakakinsu a yayin zaman majalisa na ranar Laraba, a Jos, babban birnin jihar.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kwararren ‘Dan Najeriya ya samu aiki mai tsoka a Amurka

Injiniyan Najeriya ya kafa tarihi bayan ya samu aiki da Apple

Injiniyan Najeriya ya kafa tarihi bayan ya samu aiki da Apple
NAIJ.com
Mailfire view pixel